<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>William Howard Doane, Fanny Crosby</author>
<hymn_number>48</hymn_number>
<title>Kurkusa Ga Giciyenka, Kullum Dai Ka Ja Ni LW48</title>
<lyrics>[V1]
 1) Kurkusa ga giciyenka, kullum dai ka ja ni.
 Ceto, murna, gafara, wurin nan na samu.

[V2]
 KORUS
 Yesu ne, Yesu ne, shi ne ya fanshe ni.
 Zuciyata da muryata za su ba ka girma.

[V3]
 2) Da na zo da zunubi, kaya ne mai nauyi.
 Tsoro, rawar jiki kuwa, Yesu ya karƃe ni.
 Korus

[V4]
 3) Na ƙallafa raina kuwa cikin aikin Yesu,
 Ba nawa adalci ba, sai adalcin Yesu.
 Korus

[V5]
 4) Aikina nan gaba kuwa, shi ne shelar ceto,
 Domin masu zunubi, in sun zo gun Yesu.
 Korus

[V6]
 5) Can a cikin Sama fa, yabo da sujada,
 Godiya ba fasawa, za mu yi wa Yesu.
 Korus</lyrics>
</song>